Sada Zumuncin Iyali

Labarin Hannelie

Bangaskiyar Jarumi - Jerin

Lokacin da Hannelie da iyalinta suka bar gidansu mai dadi a Afirka ta Kudu don yin hidima a fagen daga a Afghanistan, sun san hadarin yin haka. Amma dai ba zasu musanci kiran Allah ba.